According to the information shared by Rariya,a sales girl was attacked by unknown men in Sokoto who tried to kill her.She managed to escape and is currently receiving treatment at Sokoto Hospital Clinic.The incident happened in Sokoto north.I am not very good in Hausa.Our Hausa readers should please interpret more.Below is the Hausa narration of the incident….
‘TA TSALLAKE RIJJYA DA BAYA A HANNUN MATSAFA A JIHAR SAKKWATO
Daga Umar Bandi Kofar Kware
Wata matashiya da Allah ya nufe ta tana da sauran shan ruwa, ta tsallake rijiya da baya a hannun wasu matasa da ba a san ko su wanene ba, inda suka yi yunkurin yanke mata kai, amma Allah ya tsirar da ita.
Lamarin ya faru a shiyar Dandima a yanikin Runjin Sambo dake cikin karamar hukumar mulkin Sakkwato ta Arewa.
Ita dai yarinyar tana aiki a wani shagon sayar da kujeru a Dandima. A halin yanzu tana kwance a Asibitin Sokoto Clinic tana karbar magani’
SPONSORED LINKS
[CLICK HERE] For Music Artwork, Website Design And SEO Setup
INSTALL 9JAFLAVER MUSIC APP, STREAM, DOWNLOAD, AND PLAY MUSIC OFFLINE
CHECK OUT FUNNY PICTURE AND MEME HERE (CLICK HERE)
Chissom Anthony – Glory To God In The Highest [See Trending Gospel Song]
© 2014-2024 9jaflaver. All Rights Reserved.
About us | DMCA | Privacy Policy | Contact us
| Advertise| Request For Music | Terms Of Service
9jaflaver is not responsible for the content of external sites.